GAME DAMU


ASSALAMU ALAIKUM
Yan uwa musulmi,
Ni sunana Adamu Mahadi Adam Gaya, Karamar Hukumar Gaya,Jihar Kano.
Na Bude wannan website a shekarar 2017. muna gaisuwa ga dukkan mabiya wannan shafi.
nagode. Sannan kuma an budeshine saboda yin posting akan abinda ya sahfi bangaren kwallon kafa (Foot Ball) na Karamar Hukumar Gaya. Daga Adamu Mahadi Adam Gaya.

Da farko
Ina godiya ga Allah S.W.T mai kowa mai komai da ya bani damar kirikirar wannan website  mai Albarka.
 Sannan ina mika sakon barka da zuwa ga dukkan Al'ummar musulmi maziyarta wannan shafi
Ina fatan zaku kasance tare damu a koda yaushe, Sannan idan da wanda zai bada shawara dangane da wannan shafi ko tambaya, zai iya samu mu a:
FACEBOOK:- Adam Mohd Adam Gaya
FACEBOOK GROUP:- Gaya Student Awareness
2go:- Callejonacmilan


Comments